Tsohon gwamnan Jihar Sakwato, Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya koka kan halin da siyasar Nijeriya ke ciki, yana mai cewa ‘yan siyasa a yau suna gwagwarmaya ne kadai wajen neman mukamai maimakon yin aiki don amfanin talakawa.
A wata hirarsa da BBC Hausa, Bafarawa ya yi tir da durkushewar…
‘Yan Siyasa Na Gwagwarmaya Ne Kadai Wajen Neman Mukami Ba Wai Don Talakawa Ba — Bafarawa …C0NTINUE READING HERE >>>>