BREAKING: Yankunan Da Ba Za Su Yi Noma A Kakar Bana Ba A Jihar Neja

A yayin da manoma a fadin wannan kasa ke shirye-shiryen fara noman bana, wasu yankuna a Jihar Neja ba za su samu damar yin noman banan ba.

Wannan lamari, ya faru ne, sakamakon ambaliyar ruwan sama da ta lalata gonakin nasu.

Yankunan da lamarin ya shafa, sun hada da Muye, Apataku,…

Yankunan Da Ba Za Su Yi Noma A Kakar Bana Ba A Jihar Neja …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment