Rundunar ’yansandan Jihar Adamawa ta tabbatar da kama mutane tara da ake zargi da hannu a kisan wani jigo na jam’iyyar PDP, Mista Thomas Godwin, wanda aka fi sani da Zamfara.
Kakakin ’yansandan jihar, SP Suleiman Nguroje, ya bayyana hakan ne yayin da yake mayar da martani kan…
’Yansanda Sun Cafke Mutane 9 Kan Kisan Jigon Jam’iyyar PDP A Adamawa …C0NTINUE READING HERE >>>>