BREAKING: ‘Yansanda Sun Daƙile Yunƙurin Yin Garkuwa Da Mutane A Katsina

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yansandan jihar Katsina, DSP Abubakar Sadiq, ya ce rundunar ta dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane tare da ƙwato bindiga kirar AK-47 daya da babur daya a ranar Juma’a.

 

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da aka rabawa manema…

‘Yansanda Sun Daƙile Yunƙurin Yin Garkuwa Da Mutane A Katsina …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment