Rundunar ‘yansandan Jihar Kogi, ta kama mutane 239 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a faɗin jihar.
Kwamishinan ‘yansandan jihar, CP Miller Dantawaye, ne ya bayyana hakan a hedikwatar rundunar da ke Lokoja a ranar Talata.
Ya bayyana cewa daga cikin waɗanda aka kama,…
‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 239, Sun Ƙwato Makamai Da Alburusai A Kogi …C0NTINUE READING HERE >>>>