Rundunar ‘yansandan Jihar Kebbi, ta kama wasu matasa biyu da ake zargi da satar mota ƙirar Peugeot 206 a ƙaramar hukumar Shanga ranar 19 ga watan Mayu, 2025 da misalin ƙarfe 4:30 na yamma.
A cewar kakakin ‘yansandan jihar, SP Nafiu Abubakar, waɗanda aka kama su ne Umar Yusuf da…
‘Yansanda Sun Kama Matasa 2 Da Ake Zargi Da Satar Mota A Kebbi …C0NTINUE READING HERE >>>>