Rundunar ‘yansandan Jihar Jigawa, ta kama wani matashi da ake zargi da kashe mahaifinsa a garin Sara, da ke karamar hukumar Gwaram.
Lamarin ya faru ne da safiyar ranar Litinin, inda matashin ya sassari mahaifinsa har ya mutu.
Bayan faruwar lamarin, an yi jana’izar mamacin yayin da…
‘Yansanda Sun Kama Matashi Kan Zargin Kashe Mahaifinsa Har Lahira A Jigawa …C0NTINUE READING HERE >>>>