BREAKING: ‘Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Kisan Wata Matar Aure, ‘Yar Shekara 22 A Kano

Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta cafke wani mutum mai shekaru 35 da haihuwa bisa zargin kashe wata matar aure ‘yar shekara 22 mai suna Rumaisa Haruna.

 

A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yansandan jihar (PPRO) ya fitar a ranar Talata, SP Haruna Kiyawa,…

‘Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Kisan Wata Matar Aure, ‘Yar Shekara 22 A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment