BREAKING: ‘Yansanda Sun Kashe Riƙaƙƙen Ɗan Fashi, Sun Kama Wasu 7 A Abuja

Rundunar ‘Yansandan Babban Birnin Tarayya, Abuja ta kashe wani riƙaƙƙen ɗan fashi da makami, mai suna Abdulmininu Bello wanda aka fi sani da Babanle. 

Ana zargin Babanle da jagorantar wata ƙungiyar masu fashi da makami da satar motoci a Abuja da kewaye.

Kakakin rundunar…

‘Yansanda Sun Kashe Riƙaƙƙen Ɗan Fashi, Sun Kama Wasu 7 A Abuja …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment