BREAKING: ‘Yansanda Sun Musanta Zargin Kai Wa ‘Yan Bindiga Abinci Ta Jirgin Sama A Kogi

Rundunar Ƴansandan Nijeriya ta ƙaryata jita-jitar da ke yawo cewa jirginta mai saukar ungulu yana kai wa ƴan bindiga abinci a dajin Jihar Kogi.

Kakakin rundunar, ACP Olumuyiwa Adejobi, ya ce labarin ba gaskiya ba ne, kuma babu wata shaida da ke tabbatar da hakan.

Ya bayyana cewa…

‘Yansanda Sun Musanta Zargin Kai Wa ‘Yan Bindiga Abinci Ta Jirgin Sama A Kogi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment