BREAKING: ‘Yansandan Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Mutane A Sokoto

Sashin yaki da satar mutane na rundunar ‘yansandan Nijeriya a Wamakko da ke Sakkwato, tare da hadin gwuiwar yan bijilanti a kauyen Laini, sun kama Muhammad Damma Abubakar, mazaunin kauyen Kamasu, cikin karamar hukumar Silame, bisa zargin garkuwa da mutane.

Rundunar ‘Yansandan ta…

‘Yansandan Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Mutane A Sokoto …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment