Gobara ta tashi a makarantar Sheikh Dahiru Bauchi da ke Bauchi, inda ta ƙone gini da kayayyaki masu yawa, ciki har da littattafai da kwamfutociDaraktan makarantar ya ce lamarin ya faru ne bayan yamma, amma sun gode Allah ba a rasa rai ba ko jin rauniHukumar kashe gobara ta ce an ƙone…
Yawan Asarar da Aka Yi bayan Gobara Ta Laƙume Kwalejin Sheikh Dahiru Bauchi …C0NTINUE READING HERE >>>>