BREAKING: Zaɓen 1993: Sule Lamido Ya Yiwa IBB Gyara kan Dalilin Soke Nasarar Abiola

Tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ya ce hujjar da Janar Ibrahim Babangida (mai ritaya) ya bayar kan soke zaɓen 12 ga Yuni ba gaskiya ba ceSule ya bayyana cewa Babangida ya gaya masa cewa Moshood Abiola yana bin Najeriya bashin N45bn, kuma hakan ne ya hana shi mika masa mulkiWannan…

Zaɓen 1993: Sule Lamido Ya Yiwa IBB Gyara kan Dalilin Soke Nasarar Abiola …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment