BREAKING: ‘Za Ku Rasa Kujerunku’: Gwamna Ya Fusata da Muƙarrabansa Ke Watse Masa a Taro

Gwamna Umo Eno ya fusata da yadda wasu kwamishinoni ke barin wurin taro kafin shi. Ya ce wannan rashin da’a ne, kuma zai kori duk mai laifiYa bayyana cewa duk kwamishina ko na-kusa da shi dole ne su raka shi duk inda ya je, su tabbatar sun dawo da shi gida ko ofisA baya, ya riga ya yi…

‘Za Ku Rasa Kujerunku’: Gwamna Ya Fusata da Muƙarrabansa Ke Watse Masa a Taro …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment