Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewa matsalolin da suka haddasa rashin tsaftataccen ruwan sha a faɗin jihar sun haɗa da lalacewar tashoshin samar da ruwa guda 17, lalata bututun ruwan yayin gina tituna a biranen Kaduna da Zariya, da kuma bashin albashin ma’aikatan ruwa…
Za Mu Magance Matsalar Ruwan Sha Kafin Ƙarshen 2025 A Kaduna …C0NTINUE READING HERE >>>>