BREAKING: Za Su Sha Jar Miya: NAHCON Ta Fadi Nau’in Abinci da Za a Rika ba Alhazai a Madina

Hukumar NAHCON ta tabbatar da cewa mahajjatan Najeriya za su ci abinci mai gina jiki da dandanon gargajiya yayin Hajjin 2025 a MadinaHukumar ta kafa tsari mai tsauri na bincike da sa ido kan girke-girke, domin tabbatar da tsafta da hana amfani da kayan da suka lalaceAn tabbatar da cewa…

Za Su Sha Jar Miya: NAHCON Ta Fadi Nau’in Abinci da Za a Rika ba Alhazai a Madina …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment