BREAKING: Zamalek Ta Sallami Tsohon Kocin Super Eagles, Peseiro

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Zamalek da ke ƙasar Masar, ta sallami tsohon kocin Nijeriya, Jose Peseiro, daga aikinsa a matsayin babban kocin ƙungiyar.

An kori Peseiro ne bayan wasan da suka tashi 2-2 da National Bank a gasar lig, wanda ya ƙara jefa ƙungiyar cikin matsin…

Zamalek Ta Sallami Tsohon Kocin Super Eagles, Peseiro …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment