Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ɗora wa Kwamitin Kula da Aikin Hajji Na 2025 alhakin tabbatar da jin daɗin alhazan jihar baki ɗaya a yayin da suke gudanar da aikin Hajjin bana.
An ƙaddamar da kwamitin mai suna ‘Amirul Hajj’ na Jihar Zamfara na shekarar 2025 a gidan…
Zamfara Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Kula Da Aikin 2025 Domin Kyautata Jin Dadin Alhazan Jihar …C0NTINUE READING HERE >>>>