Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta amince da karɓar wasu takardu a matsayin shaida a shari’ar tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi SirikaWannan na nuni da cewa hukumar EFCC na ƙara matsa lamba wajen samo bayanai da za su iya ƙarfafa tuhumar da take yi masa kan zargin…
Zargin Badaƙalar N2.7bn: Kotu Ta Karɓi Ƙarin Shaidu a kan Tsohon Ministan Buhari …C0NTINUE READING HERE >>>>