BREAKING: Zargin Satar N528bn: Cece Kuce Ya Kaure tsakanin wasu ‘Yan Arewa da Matawalle

Kungiyar Concerned Northern Forum zargi tsohon gwamnan Zamfara Bello Matawalle da karkatar da Naira biliyan 528 lokacin da yake mulkiKungiyar ta ce ana zargin ya karkatar da kudin ne daga asusun raba kudi na tarayya da na hadin gwiwa da ƙananan hukumomi (JAAC)Shugaban kungiyar, Alhaji…

Zargin Satar N528bn: Cece Kuce Ya Kaure tsakanin wasu ‘Yan Arewa da Matawalle …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment