Mazauna garin Yanmaulu a Baure, Katsina, sun nemi a dakatar da mai rikon sarautar yankinsu, Iliya Mantau, bisa zargin hannu da garkuwaSun ce Mantau ya shafe watanni takwas a tsare kan sace Zulaihat Sidi da jaririnta, inda mijinta ya biya fansa N20mAl’umma sun bukaci Gwamna Radda ya sa…
Zargin Ta’addanci: Mazauna Katsina Sun Taso Sarki a Gaba, Sun Roki Gwamna Radda …C0NTINUE READING HERE >>>>