Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya ce ziyarar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gudanar a Rasha ta kara yaukaka cikakkiyar huldar abokantaka ta hadin gwiwa bisa manyan tsare-tsare a sabon zamani tsakanin sassan biyu, kuma ta yi tasiri wajen hade tafiyar sassan kasa da kasa…
Ziyarar Shugaba Xi A Rasha Ta Kara Yaukaka Kawance Da Daidaito Tsakanin Sassan Kasa Da Kasa …C0NTINUE READING HERE >>>>