BREAKING: Zulum Ya Haramta Sayar Da Fetur A Bama Don Yaƙi Da Ta’addanci

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya ba da umarnin haramta sayar da man fetur a dukkan gidajen mai na ƙaramar hukumar Bama da garin Banki nan take.

Umarnin ya zo ne bayan tattaunawa da hukumomin tsaro na jihar, inda aka bayyana cewa matakin na ɗaya daga cikin dabarun…

Zulum Ya Haramta Sayar Da Fetur A Bama Don Yaƙi Da Ta’addanci …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment