BREAKING: Zulum Ya Mayar Da ‘Yan Gudun Hijira 6,000 Garuruwansu A Borno

Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya mayar da iyalai 6,000 da suka rasa matsuguninsu saboda hare-haren Boko Haram zuwa garuruwansu na asali.

Yawancin mutanen sun fito ne daga ƙananan hukumomin Dikwa da Mafa.

Gwamna Zulum ya yi wannan jawabi ne a ranar Litinin a…

Zulum Ya Mayar Da ‘Yan Gudun Hijira 6,000 Garuruwansu A Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment