BREAKING: Allah Mai Iko: Dattijuwa Ƴar Shekara 102 Ta Karbi Musulunci, an Yaba da Jajircewarta
Wani bidiyo mai taba zuciya ya karade intanet, yana nuna wata mata ‘yar shekara 104 da ta karɓi Musulunci tana da shekaru 102A cikin rahoton, wani mutum ya bayyana cewa matar an haife ta a 1940, kuma yana da katin shaidar ta domin tabbatar da hakanDuk da shekarunta, tana zuwa masallaci… Allah Mai Iko: Dattijuwa … Read more