BREAKING: Ya Kamata Mata ‘Yan Fim Su Rike Mutuncin Kansu – Aisha Tafida Gombe
Kamar yadda shafin RUMBUN NISHADI ya saba zakulo muku fitattun jaruman finafinan hausa har ma da masu tasowa, kana da labaru na musamman wadanda suka shafin cikin masana’ar kannywood, a yau ma shafin na tafe da wata jarumar da ake damawa da ita a yanzu wato AISHA TAFIDA EL-NAFATY… Ya Kamata Mata ‘Yan Fim Su … Read more