BREAKING: Amfani Da Karfin Gwamnati Kan ‘Yan Adawa Zai Jawo Wa Tinubu Illa A 2027 – Sule Lamido
Tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya gargadi Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya yi taka tsantsan wajen yin amfani da karfin gwamnati don gurgunta jam’iyyun adawa, yana mai cewa irin wadannan ayyukan na iya kawo masa matsala a 2027. Tsohon gwamnan ya bayyana hakan ne… Amfani Da Karfin Gwamnati Kan ‘Yan Adawa … Read more