BREAKING: Lauyoyi Sun Ƙaryata Binciken EFCC Kan Kyari
Ƙungiyar lauyoyi mai suna “Lauyoyi masu kare dimokuraɗiyya” ta bayyana cewa tana ganin tsohon Shugaban NNPC Mele Kyari ya kasance “mai gaskiya” a lokacin da yake shugaban Kamfanin, inda ta yi tir da binciken da EFCC ke yi a kansa. A wata sanarwa a ranar Litinin, ƙungiyar ta… Lauyoyi Sun Ƙaryata Binciken EFCC Kan Kyari … Read more