BREAKING: Kungiyar Kiristocin Najeriya Ta Dare Gida 2, An Samu Hatsaniya kan Seyi Tinubu
An samu sabani a tsakanin shugabannin kungiyar Kiristoci (CAN) bayan wasu rahotanni da suka danganta Seyi Tinubu da tarwatsa taron NANSShugaban CAN na Arewa ya kare Seyi, yana mai cewa bai kama a zarge shi da laifin da bai aikata ba saboda saboda mahaifinsa ne shugaban kasaSai dai,… Kungiyar Kiristocin Najeriya Ta Dare Gida 2, … Read more