BREAKING: Bude Kofar Kasar Sin Dama Ce Ga Duniya Har Abada
Kwanan nan ne Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da rahoton dake sabunta hasashen yanayin tattalin arzikin duniya gami da makomarsa na shekara ta 2025 a tsakiyar shekarar da muke ciki, inda rahoton ke ganin kara harajin kwastam da rashin sanin tabbas game da manufofin cinikayya sun janyo… Bude Kofar Kasar Sin Dama Ce Ga Duniya … Read more