BREAKING: Bayan Fara Binciken $2.96bn, An Samu N80bn A Asusun Tsohon Daraktan Kamfanin NNPCL
Hukumar Yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta gano Naira biliyan 80 a cikin asusun bankin wani daga cikin tsoffin daraktocin Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL) wanda aka sallama. Wannan ganowa na cikin wani bincike kan yadda aka yi amfani da kudaden $2.96 biliyan… Bayan Fara Binciken $2.96bn, An Samu N80bn … Read more