BREAKING: Jami’ar Tarayya Ta FUGA Ta Kirkiro Da Injin Kyankyasar ‘Yan Tsaki
Jami’ar Tarayya ta garin Gashua (FUGA), ta samu gagarumar nasara a kokarin da take yi na bunkasa fannin aikin noma. Ta samu wannan nasara ce, biyo bayan sashen bunkasa kimiyyar dabbobi ta Jami’ar ya samu nasarar kaddamar da injin kyankyasar ‘yan Tsaki na zamani. A cikin… Jami’ar Tarayya Ta FUGA Ta Kirkiro Da Injin … Read more