BREAKING: Kungiyar Yarbawa Ta Fadi Zaɓinta a 2027, Ta Yi Magana kan Salon Mulkin Tinubu
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta bayyana goyon bayanta ga shugaban kasa Bola Tinubu ya kammala shekaru takwas a mulki bisa zabin dimokuradiyya na ‘yan NajeriyaA cewar Afenifere, wasu na amfani da kalmar “Gwamnatin Yarbawa” don hana Tinubu wa’adi na biyu, wanda suka ce ba gaskiya ba… Kungiyar Yarbawa Ta Fadi Zaɓinta a 2027, Ta Yi … Read more