BREAKING: Nijeriya Ta Yi Asarar Naira Biliyan 118 Sakamakon Barnatar Da Iskar Gas A Watanni 2
Hukumar Gano Man Fetur ta Kasa (NOSDRA) ta bayyana cewa Nijeriya ta yi asarar naira biliyan 118.864 a cikin watanni biyu na farko na 2025, sakamakon gurbacewar iskar gas. Wannan na zuwa ne yayin da Ministan Kasafin Kudi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Sanata Abubakar Bagudu ya ce… Nijeriya Ta Yi Asarar Naira Biliyan 118 … Read more