BREAKING: Rudiger Zai Yi Jinyar Watanni Biyu
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta tabbatar da cewa a ranar Talata an yi wa dan wasanta na baya Toni Rudiger tiyata, sakamakon raunin da ya ji a gwiwa bayan dakta Manuel Leyes ya yi masa aikin a karkashin kulawar likitan Real Madrid, an kuma sanar cewar an yi aikin cikin nasara… Rudiger Zai … Read more