BREAKING: Mataimakin Shugaban Ƙasa Zai Wakilci Nijeriya A Rantsar Da Shugaban Gabon
Bisa umarnin Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, Mataimakinsa Kashim Shettima zai wakilci Nijeriya a bikin rantsar da shugaban ƙasa mai jiran gado na Gabon, Brice Clotaire Oligui Nguema, a Libreville a yau. Oligui Nguema, wanda ya taɓa rike muƙamin shugaban riƙon ƙwarya tun a watan… Mataimakin Shugaban Ƙasa Zai Wakilci Nijeriya A Rantsar Da Shugaban … Read more