BREAKING: Bayern Munich Ta Lashe Gasar Bundesliga Ta Bana
Ta tabbata ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bayern Munich ta lashe gasar Bundesliga ta bana bayan da Bayer Leverkusen ta buga canjaras a wasanta da Freiburg yau Lahadi. Itama Munich canjaras ta buga a wasanta na ranar Asabar tsakaninta da RB Leipzig inda aka tashi da ci 3-3, amma kuma… Bayern Munich Ta Lashe Gasar Bundesliga … Read more