BREAKING: Hakeem Baba Ahmed Ya Dura kan Buhari bayan Aje Mukami a Gwamnatin Tinubu
Tsohon mai ba mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, shawara kan harkokin siyasa, Hakeem Baba-Ahmed ya soki Muhammadu BuhariHakeem Baba-Ahmed ya bayyana cewa tsohon shugaban ƙasan ya fi damuwa da kujerarsa fiye da sauke nauyin da aka ɗora masaYa nuna cewa gwamnatin Muhammadu… Hakeem Baba Ahmed Ya Dura kan Buhari bayan Aje Mukami a Gwamnatin Tinubu … Read more