BREAKING: Zamfara: Hatsabiban Ƴan Bindiga 5 Sun Baƙunci Lahira a Hannun Jami’an Tsaro
Dakarun Runduna ta 1 a Najeriya sun hallaka manyan ‘yan bindiga a Zamfara, ciki har da Auta Jijji da Dankali, a yaki da ta’addanciSojoji sun fafata da ‘yan bindiga a kauyen Mai Kwanugga, Talata-Mafara, inda suka kwato bindigogi da makamai masu linzami bayan kashe suA wani lamari… Zamfara: Hatsabiban Ƴan Bindiga 5 Sun Baƙunci Lahira … Read more